Monday, July 20
Shadow

Kalli Hotuna: An kama ‘yar kasar Thailand da ta shigo da muggan kwàyòyì Najeriya

Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi, NDLEA ta sanar da kama wata mata ‘yar kasar Thailand me suna Ms. Pattaphi Wimonnat data shigo da Wiwi Najeriya.

An kama matar ne da akwatuna 43 na kwayar inda ta amsa laifinta da cewa wasu ne suka dauki hayarta suka ce idan ta kawo kwayar Najeriya zasu bata dala $3000.

Saidai gashi dubunta ya cika.

Karanta Wannan  Bidiyo: RIKICIN APC: Lamarin Fa Ya Wuce Tunani, Domin An Nuno Gwamna Zulum A Fusace Ana Rarrashinsa, An Kuma Hango Wani Ya Daga Kujera Ya Maka Wani, Inda Kuma Aka Kyallaro Wani Ya Tube Malam-Malam Yana Kai Naushi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *