
Rahotanni sun bayyana cewa an sake kwantar ta Fafaroma Francis a Asibiti sanadiyyar rashin lafiya.
Likitoci sun ce an kwantar dashine sandin cutar sarkewar Numfashi data kamashi.
Hakan na zuwa ne kasa da mako guda bayan da aka kwantar da Fafaroma Francis me shekaru 88 a Asibiti.
Likitocin sunce Fafaroma Francis yana samun sauki.