Friday, July 17
Shadow

Yaron Sojannan da muka lara dashi jiya sam bai da Kunya ga girman kan tsiya>>Inji Ministan Abuja, Nyesom Wike

Ministan Abuja, Nyesom Wike ya bayyana cewa Sojan Ruwa da ya hanashi shiga wani Fili Jiya bashi da da’a sannan yana da girman kai.

Ministan ya bayyana hakane ta bakin me magana da yawunsa, Lere Olayinka a yayin da ake hira dashi a gidan talabijin na Channels TV.

Yace abin mamaki shine yanda ko da aka kira shugaban sojoji CDS aka baiwa sojan bai wani nuna kaduwa ba.

Lamarin rikicin Wike da Sojan ne babban labarin da ake ta tattaunawa akansa a fadin Najeriya.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Waiku Wane irin mutanene shikenan mutum ba zai yi laifi ba ya tuba? Mu munsan Habu Damusa, Kuma tun kamin hawa mulkin El-Rufai ya tuba, Sheke mutane da yake da kwace a baya ne>>Inji Omar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *