
Kafanin Apple sun saki sabuwar wayar iPhone 17 pro da Max
Wayar ta dauki hankula sosai inda ake hasashen farashinta ya kai Naira Miliyan 2,800,000 zuwa 4,000,000.
Tuni dai kafafen saa zumunta suka dauki dumi da fitowar wayar inda masoya wayar iPhone ke dokin mallakarta.