Tuesday, January 14
Shadow

Kalli Hotuna: Ganin Dan Kamfai(pant) a wajan daukar film din Hausa(location) ya jawo cece-kuce

Wasu hotuna daga wajan da take daukar wani film din Hausa sun jawo cece-kuce.

Dalili kuwa shine an ga dan kamfai(pant) a wajan daukar film dinne inda aka shanyashi akana taga.

Da yawan masu bayyana ra’ayi sun fadi abubuwa iri-iri kan lamarin.

Karanta Wannan  Sojoji sun shirya yadda za a yi maganin mayaƙan Lakurawa - Badaru

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *