Wednesday, April 15
Shadow

Hotuna: EFCC ta yi babban kamun da bata taba yin irinsa ba

Hukumar yaki da rashawa da cin hanci EFCC ta yi babban kamun da bata taba yin irinsa ba run bayan kafata a shekarar 2003.

Hukumar CE ta sanar da haka a shafinta na sada zumunta.

Tace kotu ta kwace wasu gidaje 753 da aka Gina da kudin sata.

Saidai EFCC bata bayyana sunan Wanda ta kwace kadarorin daga hannunsa ba, Inda kawai race babban jami’in gwamnatine.

Tace taba ci gaba da bincikensa.

Karanta Wannan  Abin yabi Jikinta: Maryam Yahya ta sake sakin sabbin Hotuna da Bidiyo babu rigar Mahmah duk da cece-kuce da mutane ke yi akan hakan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *