Sunday, September 27
Shadow

Kalli Hotuna: Kamfanin kere-kere na Sojojin Najeriya, DICON ya bayyana Bìndìgà ta farko da ya kera

Kamfanin kere-kere na sojojin Najeriya, DICON ya bayyana Bindigar yaki ta farko da ya kera.

Kamfanin ya bayyana hakane a matsayin ci gaba da kuma rage dogaro da kasashen waje waja samar da makamai.

Masu sharhi na bangaren tsaro sun bayyana cewa, wannan ba karamin ci gaba bane.

‘yan Najeriya da yawa sun bayyana farin ciki da wannan labari inda suka ce ya kamata a samar da Bindigar da yawa ta yanda sojoji zau rika amfani da ita wajan yaki.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Wasu Akarammomi da sukace su masu kishin Arewa ne sun ce sun dukufa da saurakar Qur'ani ba dare ba rana har sai Allah ya baiwa Shugaba Tinubu nasarar cin zabe a karo na 2

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *