Wednesday, April 29
Shadow

Ji yanda dalibar jami’a ta rigamu gidan gaskiya a kokarin zubar da cikin gaba da fatiha da ta yi

Daliba a Kwalejin kimiyya da fasaha ta jihar kogi, Omotosho Dorcas me shekaru 26 ta rigamu gidan gaskiya a kokarin zubar da cikin gaba da fatiha da ta yi.

Lamarin ya farune a ranar 26 ga watan Augusta a Asibitin Al-Hassan Clinic and Maternity dake Lokoja.

Kafar zagazola makama tace Dorcas na dauke da cikin watanni 6 ne onda taje asibitin a zubar mata dashi wanda anan aka samu matsala ta rasu.

‘Yansanda sun je waja inda suka dauki hotuna aka kai gawarta Mutuware sannan aka kama masu hannu a lamarin.

Karanta Wannan  Ina alfahari da babana, 'Yan hassada ne ke son bata masa suna>>Inji Dan Tsohon Shugaban kasa, Janar Sani Abacha

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *