Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour party, Peter Obi ya je Rome dan halartar binne gawar marigayi Fararoma Francis.

Nan da ranar Asabar ne dai ake tsammanin binne gawar Fafaroman.