Wednesday, November 19
Shadow

Kwankwaso da Abba Gida-Gida zasu koma APC>>Inji Bashir Ahmad

Tsohon hadimin shugaban kasa, Malam Bashir Ahmad ya bayyana cewa jam’iyyar su ta APC a Kano na shirin karbar Gwamnan jihar Abba Kabir Yusuf da Kwankwaso.

An dai jima ana maganar cewa, Kwankwaso zai koma APC.

Karanta Wannan  Watarana Talakawa Za Su Yi Kukan Rashin Shugaban ƙasa Bola Tinubu A Najeriya, inji fadar shugaban ƙasa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *