Friday, December 5
Shadow

Kalli Hotuna: Tsohon Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya isa fadar Aso Rock Villa domin tattaunawa da Shugaban ƙasa Bola Tinubu kan rikicin siyasar dake ruruwa a cikin Jam’iyyar APC.

Tsohon Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya isa fadar Aso Rock Villa domin tattaunawa da Shugaban ƙasa Bola Tinubu kan rikicin siyasar dake ruruwa a cikin Jam’iyyar APC.

Karanta Wannan  'Yan ta'adda sun kwace iko da sansanin horas da soji mafi girma a Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *