Wata mata sanye da Hijabi ta dauki hankula bayan da aka ganta ta saci kaya a wano shago.
Me shagon ya tareta inda yace ta fito da kayan data satar masa.
Da ta ga ba sarki sai Allah sai ta bude kafafunta kayan da ta saya suka fado.
An wallafa bidiyon faruwar lamarin a manhajar Tiktok.