Wednesday, January 15
Shadow

Kalli hotunan Adam A. Zango tare da Sheikh Salihu Alkali Zaria a kasar Saudiyya

Tauraron Fina-finan Hausa, Adam A. Zango kenan tare da Babban malamin Addinin Islama, Sheikh Salihu Alkali Zariya a kasa me tsarki.

An ga Adam A. Zango yana musu hotunan Selfie.

Karanta Wannan  Ni ba mijin kirki bane>>Adam A. Zango

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *