A ranar Asabar ne dai dan daudu me shigar mata, Bobrisky yayi bikin cikarsa shekaru 33 a Duniya.
Lamarin ya dauki hankula musamman ma dai hotunan cake dinsa me kirar Mota.