Friday, May 15
Shadow

Zanga-zangar karancin man fetur ta barke a Abuja

Ranar litinin, ‘yan Najeriya sun fara zanga-zangar nuna rashin jin dadi kan karancin man fetur a Abuja.

Kungiyar Coalition of Concerned Civil Society Organizations of Nigeria ce ta shirya zanga-zangar dan jawo hankalin shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu kan ya magance matsalar karancin man fetur data kunno kai.

Shugaban kungiyar, Comrade Aminu Abbas y dora alhakin karancin man fetur din akan shugaban kamfanin man fetur na kasa, NNPCL, Mele Kolo Kyari.

Karanta Wannan  Abin Kunya: 'Yan Kwallon Najeriya, Super Eagles sun ce ba zasu je buga wasan su da Algeria ba idan ba'a biyasu hakkokinsu ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *