Friday, October 23
Shadow

Kalli Hotunan Farko da Rahama Sadau ta saki tun bayan aurenta

Tauraruwar Fina-finan Hausa, Amarya, Rahama Sadau ta saki sabbin hotunanta na barka da juma’a ga masoyanta tun bayan da ta yi aure.

Rahama ta saki hotunan ne a shafinta na sada zumunta inda masoyanta da yawa suka yaba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Me aiki data aikawa mijin gidan da take aiki sako cewa tana sonsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *