Wednesday, August 26
Shadow

“Update din Sadiya Haruna”: Tawa ta yi kyau, Ni Update dina ba da wani aka ganni ba, ni kadai aka ganni>>Inji Hafsat Baby

Tauraruwar Tiktok, Hafsat baby wadda a baya Update dinta ya fita ake ta yamadidi dashi a kafafen sada zumunta ta fito ta godewa Allah da cewa ita nata yayi kyau.

A yanzu dai anata yamadidin cewa, Update din Sadiya Haruna ya fita.

Inda ake cewa an ganta da wata suna tsotse-tsotse.

A martanin Hafsa tace Allah ya kiyaye a ganta da mace ‘yar Uwarta.

Karanta Wannan  Kungiyoyin fafutuka 51 sun nemi EFCC ta kama shugaban jam'iyyar APC Ganduje kan zargin Rashawa da Cin Hanci, an samu Shaidu 143 zasu bayar da shaida akan cewa ya aikata laifin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *