
Ministan harkokin kasashen waje, Yusuf Tuggar ya tabbatar da sakin Sojojin Najeriya 11 da kasar Burkina Faso ta kama.
An ganshi da sojojin inda suka dauki hotuna tare.
Ya bayyana cewa, Najeriya tafi baiwa sulhu Muhimmanci a wajan warware matsaloli a yankin Afrika ta yamma.
Sannan kuma yafe sun tattauna karfafa alaka me kyau tsakanin Najeriya da kasar Burkina Faso.