Friday, December 26
Shadow

Kalli Hotunan Murjanatu Musa Tauraruwar kwallon Kwando(Basket Ball) ta Najeriya da ake ta magana akanta

Wannan itace Murjanatu Musa Tauraruwar kwallon kwando(Basket Ball) ta Najeriya da ake ta magana akanta.

Tana cikin tawagar Kwallon Kwando ta mata da akewa lakabi da D’Tigress.

Karanta Wannan  Sanata Neda Imasuen na shirin komawa jam'iyyar APC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *