Tuesday, August 25
Shadow

Kotu ta tsayar da ranar 7 ga watan Janairu dan yanke hukunci ciki kan neman Belin da Abubakar Malami yake

Abubakar Malami ya nemi Belin kansa dana dansa da matarsa da ake tsare dasu a gidan yari.

Malami ya shigar da bukatar Belin ne a yau, 2 ga watan Janairu a gaban Kotun tarayya dake Abuja.

Kotun ta tsayar da ranar 7 ga watan Janairu ne dan yanke hukuncin ko zata bayar da belin nasu ko kuwa a’a.

Karanta Wannan  Kotu ta daure dan gidan shugaban kasar Equatorial Guinea saboda sayar da jirgin saman shugaban kasar da yayi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *