Wednesday, September 30
Shadow

Kalli Hotunan Murjanatu Musa Tauraruwar kwallon Kwando(Basket Ball) ta Najeriya da ake ta magana akanta

Wannan itace Murjanatu Musa Tauraruwar kwallon kwando(Basket Ball) ta Najeriya da ake ta magana akanta.

Tana cikin tawagar Kwallon Kwando ta mata da akewa lakabi da D’Tigress.

Karanta Wannan  Bayan da APC suka ji cewa mina shirin barin ADC mu koma jam'iyyar PRP, har sun samar da wani sabon shugaba na bogi a jam'iyyar ta PRP zasu kawo rikici a cikinta>>Inji ADC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *