
Tauraruwar fina-finan Hausa, Princess Mufeeda wadda ta yi suna sosai a fim din kwana casa’in da tara ta wallafa hotunan murnar zagayowar ranar Haihuwarta.
Da yawa sun tayata da murna.
Saidai a gefe guda kuma an samu wadanda suka kula da shigar da ta yi inda suke cewa kayan sun nuna jikinta sosai.




Karanta abinda abinda wasu suka rika gaya mata a comment.

