Wednesday, October 14
Shadow

Kalli Bidiyo: Saboda Tsoron Allah Zai daina Tiktok, saboda matan aure suna ta bibiyarsa suna son ya aikata Alfasha dasu

Wannan Matashin ya bayyana cewa, zai daina Tiktok saboda matan aure na bibiyarsa suna son ya aikata alfasha dasu.

Ya bayyana hakane a Bidiyon da ya wallafa a shafinsa na Tiktok.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Ku daina zarginmu idan mukace sai me Kudi muke so, Babu wadda zata so ta fito daga gidan Talauci ta fada gidan Talaka>>Inji Wanan Matashiyar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *