Sunday, May 4
Shadow

Kalli kayataccen hoton Hadiza Gabon da ya baiwa mutane mamaki, wani yace mata Ki ringa cin abinci sosai

Tauraruwar Fina-finan Hausa, Hadiza Gabon ta saka wannan hoton nata a shafinta na Instagram inda masoyanta da dama suka yaba.

Hadiza dai ta yi Slim wanda akaita rade-radin cewa aiki taje aka mata, wasu kuma na cewa magani tasha.

Wani da yaga wannan hoton nata, yace Hajiya a rika cin Abinci.

Karanta Wannan  DA ƊUMI-ƊUMI: 'Yan Crypto sun sa ankulle Tweeter account din Naziru Sarkin Waka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *