Wednesday, September 23
Shadow

Bayan da majalisa ta kwace mata motarta ta aiki, Kalli Motar Alfarma da Sanata Natasha Akpoti ta siya take tuka abinta

Bayan dakatar da Sanata Natasha Akpoti daga majalisar tarayya, An kuma kwace kayan aikinta wanda suka hada da motar da akw baiwa kowane dan majalisa da sauransu.

Saidai duk da korafin da ta yi na a dawo mata da kayan aikinta hakan ya faskara, dan hakane ma ta koma ta sayo mota ta kece raini.

Motar ta dauki hankula sosai bayan da aka ga Sanata Natasha Akpoti a ciki.

Karanta Wannan  'Yan Bindiga sun kai hari a Matazu, jihar Katsina ana tsaka da sallar Isha'i

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *