November 11, 2024 by Bashir Ahmed Tauraruwar Fina-finan Hausa,Fati Washa kenan a wadannan hotunan nata data wallafa a shafinta na sada zumunta. Karanta Wannan Kalli Bidiyon abinda wata dalibar jami'a tawa malaminta saboda ya kwace mata waya bayan kamata tana satar amsa, da yawa sun ce tarbiyya ta lalace