Tuesday, September 8
Shadow

Kalli Kayatattun hotunan Hadiza Gabon da suka dauki hankula

Tauraruwar Fina-finan Hausa, Hadiza Gabon kenan a wadannan hotunan nata data dauki hankula bayan data wallafa su a shafinta na sada zumunta.

Karanta Wannan  Bayan da Hadiza Gabon tasa aka kamashi, Rahama Sadau ta sa an sako Zaharaddeen Sani daga wajan 'yansanda

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *