June 7, 2024 by Bashir Ahmed Tauraruwar Fina-finan Hausa, Rahama Sadau kenan a wannan kwalliyar tata data sha inda ta saka a shafinta na sada zumunta. Karanta Wannan Idan Har Kina Sha'awar Shigowa Harkar Fim Amma Ba Ki Shigo Ba Tukun, To Ki Rufawa Kanki Asiri Ki Je Ki Yi Aure Ya Fi Miki, Shawarar Hadiza Gabon Ga 'Yan Mata Masu Sha'awar Shiga Harkar Finafinan Hausa