Tauraron Fina-finan Hausa, Sani Musa Danja kenan a wannan hoton tare da ‘ya’yansa inda suka sha kwalliyar Sallah.
Ya saka hoton a shafinsa na sada zumunta inda da yawa suka yaba.