
Wannan wani matashi ne daga Arewa da ya cika alkawarin da ya dauka na yin kwalkwali idan Real Madrid ta yi nasara akan Barcelona a wasan Elclasico da aka buga.
Madrid Dai tawa Barcelona ci 2-1
A alkawarin da matashin yayi, yace zai aske Gashin kansa da Gemu ne amma yanzu yace na kai kawai ya aske, a hakan ma yayi kokari.