Tuesday, May 19
Shadow

Kalli Hotuna: Fasto Tobi Adegboyega ya dauki hankula bayan da ya je coci da motar Ferrari da kudinta ya kai dala $590,000

Fasto Tobi Adegboyega ya dauki hankula bayan da ya je cocinsa da mota kirar Ferrari wadda kudinta sun kai dala $590,000.

Karanta Wannan  Ku gama hauragiyarku, Tabbas, Babu tantama Tinubu ne zai sake zama shugaban kasa a 2027>>Inji Shugaban APC, Ganduje

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *