June 16, 2024 by Bashir Ahmed Tauraron dan kwallon Najeriya, Ahmad Musa kenan a wadannan hotunan yayin da yayi Sallar Idi a Jos. Karanta Wannan Hotuna: Sarkin Nguru A Jihar Yobe Ya Baiwa Ahmed Musa Sarautar Shettiman Kwallon Kafan Nguru