June 16, 2024 by Bashir Ahmed Tauraron Mawakin Hausa, Nazir Ahmad Sarkin Waka kenan a wannan hoton inda ya sha kwalliyar Sallah. Karanta Wannan DA ƊUMI-ƊUMI: Majalissar Dattawa a Nąjeriya ta bukaci gwamnatiɲ Bola Tinubu da ta gaggauta ɗaukar mataki kan tsadar rayuwa da kuma dakile hauhawar farashin kayan masarufi