Friday, December 5
Shadow

Kalli Yanda aka gano wani Kirista da yayi amfani da hoton makabartar Musulmai da cewa Kiristane da aka Shyekye dan ya jawo hankalin kasar Amurka

Wannan hoton wata makabartar musulmai ce da wani Kirista yayi amfani da shi da nuna irin yanda a cewarsa aka kashe mutane da yawa a jihar Benue.

Saidai musulmai da yawa sun ce wannan makabartar Musulmi ce.

Karanta Wannan  Labari Mai Daɗin Ji; Shugaba Tinubu ya amince da samar da sabbin ƙananan asibitoci dubu 8,800 ko'ina a faɗin Nijeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *