Friday, July 17
Shadow

Kasar Iran tace yau ma zata sake kai hari

Ku yi shiga tasharmu ta WhatsApp inda muke wallafa labarai da Dumi-Duminsu: https://whatsapp.com/channel/0029VbA9rBN1SWt61nQZUj1g

Kasar Iran tace a yau ma zata sake kaiwa kasar Israyla harin da ba’a taba kai irinshi ba a tarihin Duniya.

Ta bayyana sunayen wasu manyan mutanen kasar Israyla da ta ce sai ta kaisu lahira kamin ta dakata.

Itama dai kasar Israyla wadda itace ta fara kai hare-haren, ta kashewa Iran manyan janarorin sojoji da kuma masana ilimin kimiyyar Nòkìlìyà.

Rahoton BBChausa yace jimullar mutanen da Israyla ta kashe a Iran sun haura 70 inda wasu sama da 300 kuma suka jikkata.

Karanta Wannan  Ana zargin Ministan Shari'a da cire sunan Shugabar bankin Fidelity Bank daga zargin Almundahana duk da shaida karara

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *