
Sojojin Najeriya sun bayyana cewa, wasu ‘yan ta’adda sun nutse inda suka kashe gudan 21 a samamen da suka kai musu a maboyarsu dake jihar Katsina.

Lamarin ya farune ranar Juma’a, 23 ga watan Mayu na shekarar 2025.
Lamarin ya farune a kauyen Ruwan Godiya, dake karamar hukumar Faskari ta jihar Katsinar.

Hukumar sojin ce ta sanar da hakan ta shafinta na X inda tace rundunar sojojinta ta “Operation Fasan Yama,” ce ta samu wannan nasarar.