Wednesday, January 15
Shadow

Kalli yanda wannan mutumin yawa kansa dan ya daina shan taba

Wani mutum dan kasar Turkiyya da shan taba yawa katutu ya rasa yanda zai yi ya kulle kansa a cikin keji dan ya daina wannan dabi’a.

Mutumin me suna Ibrahim Yucel, bayan ya kulle kansa ya baiwa matarsa makullin inda take budeshi kawai idan zai ci abinci.

Saidai zuwa yanzu ba’a san ko hakan ya taimaka masa wajan cimma burinsa ba.

Rahotanni sun bayyana cewa ya dauki wannan mataki ne bayan da cutar dajin huhu ta kashe mahaifinsa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo yanda wata Zundumemiyar Budurwa ta ruga da gudu zata rungume gwamnan Kano, Abba Gida-Gida

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *