Wednesday, November 11
Shadow

Kalli Yanda wasu ‘yan Najeriya suka yi bikin murnar cin zaben shugaban kasar Amurka, Donald Trump

Wasu ‘yan Najeriya sun taru inda suka yi bikin murnar cin zaben shugaban kasar Amurka Donald Trump.

Mutanen wadanda kiristocine sun rika yima Trump fatan samun Nasara.

Ko da kamin zaben dai, An samu wasu mutane na yiwa Trump Addu’a lr Allah ya bashi nasara.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda shahararren mawaki, Idris Abdulkarim ya kalli Idon dan shugaban kasa, Seyi Tinubu ya gaya masa cewa mahaifinsa ne shugaban kasa mafi muni da aka taba yi a Tarihin Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *