Wednesday, January 15
Shadow

Kalli yanda ‘yan Najeriya suka koma amfani da Cucumber/Gurji wajan yin miya maimakon Tumar saboda tsadar Tumatir din

‘Yan Najeriya da yawa sun koma amfani da Gurji, ko kuma Cucumber maimakon Tumatur wajan yin miya.

Tumatur dai yayi tsadar da ba’a yi tsammani ba inda ya gagari talaka.

An ga yanda aka rika yin miya da Gurji maimakon Tumaturin.

Me zaku ce?

Karanta Wannan  Hukumar Customs ta samarwa da Gwamnati kudin shiga Naira Tiriliyan 6.105 a shekarar 2024

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *