Friday, January 16
Shadow

Kalli: Zanen Tattoo da Rahama Saidu ta yi akan kirjinta ya jawo cece-kuce

Zanen Tattoo da Tauraruwar Tiktok, Rahama Saidu ta yi akan Kirjinta ya jawo cece-kuce sosai.

Tun a kwanakin baya aka ga Rahama Kwance ana mata zanen a kirjinta wanda ya jawo cece-kuce sosau.

Saidai a yanzu bayan data saki wasu sabbin hotuna, an kuma ganin Tattoo din ya fito sosai fiye da da.

Hakan yasa da yawa suka rika tambayar shin me zanen yake nufi dan kuwa da Yarbanci ta rubutashi.

Wasu masu fassara dai sun bayyana cewa, zanen na kirjinta na nufin Allah Dukiya.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Cikin sheshshekar kuka wannan matar tana rokon Dan Allah wani ya fito ya aureta, tace Wallahi ta tuba ba zata kara yin rawar badala a intanet ba, tace kuma zata baiwa duk wanda ya yadda ya aureta naira Miliyan 20

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *