Tuesday, August 18
Shadow

Kalli Bidiyon yanda aka kai Adam A. Zango dakin Amaryarsa

A jiyane aka daura auren Tauraron fina-finan Hausa, Adam A. Zango da Amaryarsa, Maimuna Musa.

Bidiyo ya bayyana inda aka ga yanda aka kaishi dakin amaryarsa.

Tuni ‘yan Uwa da abokan Arziki suka rika taya Adam A. Zango murnar aurensa.

Amarya Maimuna dai ta yi fatan Allah yasa mutuwa ce zata rabata da gidan mijinta.

Karanta Wannan  Kalli: Sanata Shehu Sani ya sha raddi a wajan Kiristoci inda suka rika tambayarshi kana Azumi kuwa bayan da yayi comment a kasan wani bidiyon da ake nuna tsìràìcì mata Tsìràra suna rawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *