Wednesday, October 9
Shadow

Kano ko da me kazo an fika: Kalli yanda aka daure wani bawan Allah a bayan mota

Wannan hoton ya nun yanda aka daure wani bawan Allah a bayan mota da igiya a Kano.

Wasu dai sun daukeshi abin dariya inda wasu ke cewa ba abin dariya bane cin zarafine.

Karanta Wannan  Yau ake kammala aiki Hajji

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *