
Kabakin Alherin da Gwamnoni ke samu a Najeriya bayan sun sauka daga Mulki ya dauki hankula.
Za’a ginawa Gwamna gidaje biyu, daya a Abuja daya a Legas.
Sabbin Motoci 6 wanda za’a rika caja musu duk bayan shekaru 3.
Duk bayan shakera 2 za’a rika biyansu kaso 300 cikin 100 na Albashinsu a shekara.
Fansho na Naira Miliyan 2.5 duk wata.
Ma’aikata masu Hidimar gida da yawa.
Kula da lafiya kyauta