Saturday, December 13
Shadow

Karanta jadawalin yankunan da suka fi yawan talabijin a Najeriya

Wannan jadawalin ya nuna yankunan da suka fi yawan Talabijin a Najeriya.

South East — 62.7%
South West — 60%
South South — 50.4%
North Central — 37.7%
North West — 22.4%
North East — 14.3%

Karanta Wannan  Garama ka hakura, Ba zaka kai labari ba a zaben 2027>>Wani jigo a jam'iyyar APC ya baiwa Tinubu shawara

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *