Wednesday, January 15
Shadow

Karin kiba da hulba

*MAGANIN ƘARIN ƘIBA WANDA BASHI DA ILLAH

BAYANI YADDA ZAA KARA KIBA GA MAI BUKATAR WANNAN.

(1)- Domin Karin kiba Za’a samo Zabib,da hulba, Za’a wanke Zabib din sannan azuba shi acikin ruwa Kofi biyu, sai shi yayi awa (16)Sannan Amur tsike shi atace bayan yahade sai kuma azuba hulba cokali (2) idan ruwan yayi kasa Sai akara wani daga nan sai asanya a freeze arufe amma banda marfin Wanda zai rufe kwanon ko robar gamgam. Idan yakara kamar awa (6)Sai atace za’arika shan karamin kofin shayin larabawa ,ko buzaye.

Sai dai yakan sanya kara cin abinci,to ana bukatar arika cin abinci mai kya Wanda yake gina jiki.

(2)-hanya ta biyu:

(1)- Ya yan hulba
(2)- alkama
(3)- waken suya
(4)- gyada
(5)- garin dabino
(6)- garin farar shinkafa
(7)- madara
(8)- zuma
saiki maida su gari suyi laushi saiki rika diba cokali daya ana soya kwai dashi man suyar yakasance danyan man zaitun ne. yadda za’a sarrafasu zaki samu alkama da farar shinkafa ki jikasu sai sun kwana saiki shanyasu subushe
sannan ki kai anika sannan kisamu garin dabino sannan gyada ma asoyata
sama samansa sannan ki nikata saiki hada garukkan waje guda sannan kidebi cokali 2 ki zuba ruwan rabin kofi sannan ki dora akan wuta harya tafasa
.
saiki sauke kisa madara ta ruwa kota gari da zuma saiki hada kirinka sha musamman idan zaki kwanta barci cikin kankanin lokaci zakiyi kiba sumul fatarki ta canza.
.
QARIN GIRMAN KUGU KUNKURU.
.
Zaki samu wadannan kayan lambun
(1)- abarba
(2)– ayaba
(3)– gwanda
(4)– kankana
(5)– zuma
(6)– madara peak

Karin Bayani:

Karanta Wannan  Maganin kiba da duwawu

Hanyoyin da zaa kara kiba cikin sauki:

MAGUNGUNA KARIN KIBA MAZA DA MATA:

kwanciyar hankali da nutsuwa tareda kulawar miji sune kan gaba wajen saka mace murmurewa tayi kyau amma kuma akwai hanyoyi Biyu Dana kawo a wannan shafin kuma jama’a sunyi cikin ikon allah anyi nasara sunzo sunyi godiya saboda haka idan baki ganiba karanta yanzu:

(1) hanya ta farko kisamu yayan hulba ki tafasasu har sai ruwan ya canja saiki tace ruwan ki zuba masa Zuma farar saka da madara peak da born vita ki ajiye acikin firji da safe kafin kici abinci saikisha kafin mako Biyu zakiga abun mamaki.

Karanta Wannan  Maganin hips cikin kwana uku

(2) ita kuma hanya ta biyu waken soya alkama gyada tareda aya zaki samu anaso kiyi garinsu saiki damasu kamar koko ki zuba madara peak kinasha wannan shima nabaki mako Biyu zakiga kin canja….

Maganin Karin Kiba

Barkanmu da wanna lokaci sauda dama mutane kan Bukaci magani da zai rage musu kiba, amma a wani bangare da ban kuma mutanan suke neman kibar ido rufe.

Muna samun sakonni da dama kan maganin karin kiba, musan man daga yan uwa mata don haka yau shafin yayi bincikensa ya biyo ta bangaren MAGANIN KARIN KIBA.

Ina fata zaa karanta wannan Darasai a nutse kuma a turawa yan uwa da abokan arzuka ta kafar WhatsApp ko Facebook.

Karanta Wannan  Maganin karin duwawu na shafawa

Abubuwan da zaku buka suna hadar da.

Waken soya cokali 2.

Ridi cokali 2.

Dabino cokali 1

Hulba cokali 1

Gyada dai dai misali.

Madarar garin cokali 5

Yadda za’a hada maganin.

Da farko kusamu waken soya dinku mai kyau (Ku gyarashi sosai a fitar da tsakuwar jikinsa) saiku soyashi har sai ya fara kamshi, saiku sauke shi, bayan yayi sanyi saku dakashi sosai yazama Gari.

Haka zalika kusamu Ridin ku mai kyau (Ku gyarshi yadda zai zama babu wani datti a ciki) shima saiku soyashi yadda ya kamata saiku sauje bayan yayi sanyi saiku dakshi ya zama Gari.

Haka zaku samu Dabino dinku bushashe mai kyau shima ku dakashi yazama Gari.

Hakanan kuma ana samun ruwa Rabin kofi sannan a zuba man Hulba Rabin cokali a ciki. A rika sha sau biyu safe da yamma.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *