Kungiyar Daliban Najeriya, NANs ta fito ta karyata labaran dake yawo cewa wai zasu yi gagarumar zanga-zanga akan karin kudin man fetur da aka yi.
Kungiyar ta bakin kakakin majalisarta Afeez Akinteye ta bayyana cewa, karya ake mata bata fitar da maganar yin zanga-zanga ba.
Kungiyar tace tana bada shawarar a warware wannan matsala ta ruwan sanyi