Sunday, August 16
Shadow

Karya ake mana bamu ce zamu yi zanga-zanga akan kara kudin man fetur ba>>Kungiyar Daliban Najeriya

Kungiyar Daliban Najeriya, NANs ta fito ta karyata labaran dake yawo cewa wai zasu yi gagarumar zanga-zanga akan karin kudin man fetur da aka yi.

Kungiyar ta bakin kakakin majalisarta Afeez Akinteye ta bayyana cewa, karya ake mata bata fitar da maganar yin zanga-zanga ba.

Kungiyar tace tana bada shawarar a warware wannan matsala ta ruwan sanyi

Karanta Wannan  Da Duminsa: Fadar shugabab kasa ta bayyana dalilin da yasa shugaba Tinubu bai shiga cikin garin Jos ba ya tsaya a filin jirgi, a ziyarar da ya kai jiya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *