
Kasar Amurka ta yi sabuwar doka akan ‘yan Najeriya masu shiga kasarta.
tace daga yanzu sai mutum ya ajiye dala $15,000 kwatankwacin Naira Miliyan 21 kenan kamin su baiwa mutum damar shiga kasar.
Hakanan duk da haka kasar tace wannan ba garanti bane na cewa mutum zai samu Visar ko da ya biya wadannan kudade.