Tuesday, September 22
Shadow

Kasar Amurka ta ware kudi har N587 billion ($413.046m) dan magance matsalar tsaro a Najeriya

Rahotanni sun bayyana cewa, Kasar Amurka ta ware kudi har Naira N587 billion ($413.046m) dan magance matsalar tsaro a Najeriya da sauran wasu kasashen Afrika.

Hakan na kunshene a cikin kasafin kudin shekarar 2026.

Hakan na zuwane bayan da Amurkar ta kai hari a jihar Sokoto.

Hakanan kuma a baya, kasar Amurka ta kawowa sojojin Najeriya tallafin kayan aiki.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda Wani yake dorawa amarya kudin liki akan Qirjinta da ya jawo aka koreshi daga wajan bikin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *