Saturday, October 17
Shadow

Da Duminsa: Atiku Abubakar ma zai bar ADC ya bi su Peter Obi da Kwankwaso jam’iyyar NDC

Rahotanni sun bayyana cewa, shima Atiku Abubakar na shirin barin jam’iyyar ADC dan ya bi su Peter Obi da Kwankwaso zuwa jam’iyyar NDC.

Rahoton yace yanzu haka Atiku na shawara akan wannan batu.

Shahararren dan jarida na gidan talabijin din Arise TV, Rufai Oseni ne ya bayyana hakan a shafinsa na X.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon Da Duminsa:Yanda Matar shugaban kasa, Remi Tinubu ta kùnyàtà gwamnan jihar Osun yayin da yake tsaka da jawabi tace ta bashi minti 5 ya gama jawabin da yake ya wuce ya ishesu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *